Tauraruwa

Daga Garba Bello

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari

Jam’iyyar Adawa ta PDP ta yaba wa shugaban kasa, Muhammadu Buhari, bisa gagarumin nasarar da ya samu wajen kakkabe ‘yan Boko Haram daga Arewa maso gabas, musamman daga mabuyarsu na dajin Sambisa. Bayanin… Continue reading

Daga Garba Bello

Gwamnan jihar Neja, Alhaji Abubakar Sani Bello

Gwamnan jihar Neja, Alhaji Abubakar Sani Bello, ya jinjina wa hukumar kula da jin dadin Alhazai da kuma tawagar Amirul-Hajji ta jiha, saboda kwazon da suka nuna wajen gudanar da… Continue reading

Daga Mohammed Mohammed

Gwamnan jihar Neja, Alhaji Abubakar Sani Bello

Kungiyar shugabanin kananan hukumomi ta kasa (ALGON), reshen jihar Neja, ta jinjina wa Gwamnan jihar Neja, Alhaji Abubakar Sani Bello, bisa ga tallafin da ya baiwa wasu kananan hukumomin mulki… Continue reading

Daga Abubakar Hassan

Gwamnan jihar Neja, Alhaji Abubakar Sani Bello, ya bukaci sarakuna da su kasance masu sa ido a kan dukkan abubuwan da ke gudana a yankunansu domin tabbatar da wanzuwar zaman lafiya da kuma ganin cewa ba a… Continue reading

Gwamnati jihar Neja, ta kafa kwamiti mai mambobi 14 domin su tabbatar da wanzuwar zaman lafiya a jihar Neja .

Darakta janar na ma’aikatar kula da ala’muran da suka shafi addini, Dokta Umar Farooq Abdullahi ne zai jagoranci kwamitin.

Wasu… Continue reading

Daga Mohammed Mohammed

Gwamnatin jihar Neja ta sha alwashin magance tsaikon da ake samu wajen biyan albashin ma’aikatan jiha.

Wannan matakin da gwamnati ta dauka, ya tilasta wa gwamnati rungumo bashi na sama da naira biliyan biyu a bankin Zenith… Continue reading

Daga Mohammed Mohammed

Gwamnatin Jihar Neja ta kara wa kungiyar kwadago wa’adin watanni uku domin su ci gaba da tantance ma’aikatan da ba su sami zarafin gabatar da kawunansu domin tantance su ba a cikin watanni ukun da suka gabata.… Continue reading

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ke daukar rantsuwar kama aiki ga kasarsa ta haihuwa ranwar 29 ga wata mayun 2015

Daga lokacin da al’uma suka wakilta wani a matsayin shugabansu wanda zai jagorance su don inganta musu rayuwa tare da daidaita… Continue reading

Mohammed Mohammed

Ma’aikatar ilmi ta jihar Neja na shirye–shiryen gudanar da wassani tsakanin makarantun sakandare da ke fadin jihar Neja.

Wata sanarwa da ta fito daga babban daraktan gudanar da wasanin ma’aikatar, Alhaji Abdulmumini Madami ta ce, wasan zai zo… Continue reading

Mohammed Mohammed

Kimanin rijiyoyin burtsatse 61 ne Dan majalisa mai wakiltan mazabar Rafi a majalisar dokokin jihar Neja ya gyara.

Danladi Mohammed Bako ya gyara rijiyoyin burtsatsen ne a cikin mazabu 11 da ke karkashin mazaban sa. Inda ya ce… Continue reading

TAURARUWA