unnamed

Muhammadu Buhari

“A yau mata masu ciki suna samun kyakkyawan kulawa ta hanyar samun kulawa kyauta, mun gano cewa baiwa mata ikon a dama da su a fagen siyasa inda suke cin moriyar kashi 35 yasa an gano muhimmancin su da irin gudummuwar da suke bayarwa wajen ciyar da kasa gaba a wannan mulki …… yayin da wani tsoho mai shekaru 72 ba shi da abinda zai baiwa ‘yan Nijeriya”.

Dame Patience Jonathan ta furta haka ne a lokacin yakin neman zabe da ta gudanar a Makurdi.

 

TAURARUWA