“Da misalin sha biyun rana ne na sauka Sakwato, a daidai wannan lokacin, sauran ‘yan uwa na, sun riga sun bar harabar taron. Abin takaici ne a ce ‘yan jarida basu iya riwaito ban hakuri da na bayar ba a wurin taron ga Shagari  da sauran ‘yan uwana da muka amince mu hadu a wurin taron. Na yi jawabi a gidan shagari, ban ga dalilin da zai sa in kaurace wa abinda muka cimma ‘yaryejeniyar za mu yi tare.

 

TAURARUWA