Shugaban kasa Muhammadu Buhari ke daukar rantsuwar kama aiki ga kasarsa ta haihuwa ranwar 29 ga wata mayun 2015
Daga lokacin da al’uma suka wakilta wani a matsayin shugabansu wanda zai jagorance su don inganta musu rayuwa tare da daidaita… Continue reading
Emir of Minna, HRH (Dr) Umar Farouq Bahago
Ina mai fara wannan jawabi da mika godiyarmu ga Allah,Madaukakin Sarki,mai jinkai,mai Rahama, da Ya sake kawo mu wannan rana cikin koshin lafiya da kwanciyar hankali (gwargwado) domin yin karamar Sallah ta… Continue reading
Muhammadu Buhari
“Kamar yadda kuka sani, na zama shugaban kasa a karkashin mulkin Soja na watani 20.
Mun kifar da gwamnati ne domin bamu ji dadin yadda ake tafiyar da sha’anin mukin ba, mun kudiri aniyar tsayar da… Continue reading
“Kamar yadda kuka sani, na zama shugaban kasa a karkashin mulkin Soja na watani 20.
Mun kifar da gwamnati ne domin bamu ji dadin yadda ake tafiyar da sha’anin mukin ba, mun kudiri aniyar tsayar da shirmen da ake… Continue reading