Labarun Wasanni

Labarun Wasanni

Mohammed Mohammed

Ma’aikatar ilmi ta jihar Neja na shirye–shiryen gudanar da wassani tsakanin makarantun sakandare da ke fadin jihar Neja.

Wata sanarwa da ta fito daga babban daraktan gudanar da wasanin ma’aikatar, Alhaji Abdulmumini Madami ta ce, wasan zai zo… Continue reading

An dai shirya gasar ne don karrama gwamnan jihar Neja, Dokta Mu’azu Babangida Aliyu wanda kuma shi ne dan takarar kujerar majalisar dattijai na shiyyar Neja ta kudu a karkashin jam’iyyar PDP.

Kungiyoyin wasan kwallon kafa guda 403 daga kananan… Continue reading

TAURARUWA