Labarun Duniya

Labarun Duniya

Daga Garba Bello

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari

Jam’iyyar Adawa ta PDP ta yaba wa shugaban kasa, Muhammadu Buhari, bisa gagarumin nasarar da ya samu wajen kakkabe ‘yan Boko Haram daga Arewa maso gabas, musamman daga mabuyarsu na dajin Sambisa. Bayanin… Continue reading

By Abubakar Hassan

Hakumar tsaro ta “Civil Defence” reshen Jihar Neja ta gano wani kamfanin sarrafa takin zamani na jabu da ke sayar ma manoman jihar da takin.

Kamfanin dai wani gini ne da ke bayan garejin Abdulsalam Abubakar,… Continue reading

Abin al’ajabi ya auku a kauyen Kadna da ke cikin karamar hukumar Chanchaga da ke jihar Neja inda wata matacciyar itaciya ta tashi tsaye gadagau.

Samun labarin itaciyar wacce ta yi shekaru a mace kuma a kwance ya jawo firgita… Continue reading

Gwamnan jihar Osun, Ruaf Aregbesola

Gwamnan jihar Osun, Ruaf Aregbesola ya danganta Kasawar gwamnatinsa wajen biyan albashin ma’aikatan jihar a kan lokaci kan ragin kason da hukumar tsarawa da raba kudaden gwamnati ke aike wa jiharsa.

Gwamnan ya bayyana haka… Continue reading

Wani matashi dan shekara 30 da haihuwa a duniya wanda ke sana’ar kabu-kabu mai suna Garba Adulrahman ya shiga hannun hukuma, watau ‘yan sanda; ana tuhumarsa da laifin yiwa wata yariya ‘yar shekara biyu da haihuwa fyande a wata unguwa… Continue reading

Olusegun Obasanjo

“Da misalin sha biyun rana ne na sauka Sakwato, a daidai wannan lokacin, sauran ‘yan uwa na, sun riga sun bar harabar taron. Abin takaici ne a ce ‘yan jarida basu iya riwaito ban hakuri da na bayar… Continue reading

Muhammadu Buhari

“A yau mata masu ciki suna samun kyakkyawan kulawa ta hanyar samun kulawa kyauta, mun gano cewa baiwa mata ikon a dama da su a fagen siyasa inda suke cin moriyar kashi 35 yasa an gano muhimmancin su… Continue reading

“Da misalin sha biyun rana ne na sauka Sakwato, a daidai wannan lokacin, sauran ‘yan uwa na, sun riga sun bar harabar taron. Abin takaici ne a ce ‘yan jarida basu iya riwaito ban hakuri da na bayar ba a… Continue reading

“A yau mata masu ciki suna samun kyakkyawan kulawa ta hanyar samun kulawa kyauta, mun gano cewa baiwa mata ikon a dama da su a fagen siyasa inda suke cin moriyar kashi 35 yasa an gano muhimmancin su da irin… Continue reading

TAURARUWA