Jihar Neja a Yau

Daga Mohammed Mohammed

Gwamnatin Jihar Neja ta kara wa kungiyar kwadago wa’adin watanni uku domin su ci gaba da tantance ma’aikatan da ba su sami zarafin gabatar da kawunansu domin tantance su ba a cikin watanni ukun da suka gabata.… Continue reading

Mohammed Mohammed

Kimanin rijiyoyin burtsatse 61 ne Dan majalisa mai wakiltan mazabar Rafi a majalisar dokokin jihar Neja ya gyara.

Danladi Mohammed Bako ya gyara rijiyoyin burtsatsen ne a cikin mazabu 11 da ke karkashin mazaban sa. Inda ya ce… Continue reading

Al’ummar ungwan Kpakungu da ke yankin karamar hukumar Chanchaga a jihar Neja, sun mika koke na musamman zuwa ga sanatan shiyyar mazaba ta gabas a jihar Neja sanata David Umar da kakakin majalisar jihar Neja Ahmed Marafa tare da dan… Continue reading

Alhaji Hassan Zakari Mohammed, Sarkin Agwara,Duwatsu ya yi kira ga gwamnatin jihar Neja da ta taimak ta duba hanyan nan da ta hada Agwara zuwa Nassarawa Guffanti da gaggawa saboda yanayin da al’ummar yankin ke cikin.

Alhaji Zakari Mohammed ya… Continue reading

Gov Alh Abubakar Sani Bello

Gwamnatin jihar Neja ta tabbatar wa hukumomin da ke bata tallafi cewa zata biya mata kason naira biliyan biyu da rabi na daga watan yuli zuwa Disamba na shekarar 2015.

Babban Sakataren hukumar tsare-tare ta… Continue reading

Daga  George Daniya tare da Mohammed She

Alh Abubakar Sani Bello

Gwamnatin jihar Neja za ta nemi hadin gwiwa da gwamnatin tarayya don samar da hanyar bayan-gari a garin Kagara, da ke karamar hukumar Kagara ta jihar Neja.… Continue reading

An shawarci maniyyatan aikin Hajji na bana da su kasance masu da’a da biyayya a lokacin da suke gudanar da aikin Hajji.

Wannan kirar ya fito ne daga bakin shugaban Hukumar jin dadin alhazai,wato, tsohon babban jojin jihar Neja, Jibrin… Continue reading

Gwamnan jihar Neja Alhaji Abubakar Sani Bello

Gwamnan jihar Neja Alhaji Abubakar Sani Bello ya ce sarakunan gargajiya na da muhimmiyar rawar taka wa wajen bincike da lekan asiri musamman ma a yanayin da kasa ke ciki yanzu na rashin… Continue reading

A lokakin da shugaban kwamitin kula da kudade na majalisar, Usman Magaji ke jawabi,ya ce kwamitin ya kasafta za’a kashe sama da naira biliyan 42 a ayyukan yau da kullum, yayin da, ake sa ran kashe sama da naira biliyan… Continue reading

daga; Garba Bello

A ranar litinin da ta gabata ne wasu mutane fiye da dari a kan Babura suka yi gangami da niyyar yin zanga-zangar lumana zuwa gidan mai martaba sarkin Minna, Dokta Umar Faruk Bahago, dangane da dakatar da… Continue reading

TAURARUWA