Daga Awwal Umar Kwantagora
Tsohon shugaban karamar hukumar mulki ta Rafi da ke jihar Neja, kuma tsohon shugaban kungiyar shugabannin karananan hukumomin Najeriya, Hon. Garba Tanko Bojoh, ya zama Sardaunan wakilin Minna.
Nadin nasa ya biyo bayan jajircewarsa wajen taimakon… Continue reading
Daga Awwal Umar Kwantagora
Shugaban kungiyar masu hako ma’adanai na karkashin kasa reshen jihar Neja, Kwamred Musa Adamu Nasko ya bayyana cewar jihar Neja na da dangogin ma’adanan karkashin kasa har kasha takwas idan… Continue reading
Sakataren kula da tafiyar da jam’iyyar PDP a yankin Neja ta arewa, Mal. Danladi Adamu Tambaya.
Daga Awwal Umar Kontagora
Sakataren kula da tafiyar da jam’iyyar PDP a yankin Neja ta arewa, Mal. Danladi Adamu Tambaya (Y’DAT) ya nemi… Continue reading
Malam Aliyu Zakariya (Canja Shi Malam) matashin malamin addinin musulunci ne da ya tsunduma cikin harkar siyasa, yana daga cikin matasan da suka shiga siyasa da kafar dama, ya taba takarar kujerar majalisar dokokin jihar Neja, kuma a… Continue reading
Daga Muhammad Awwal Umar
Babban darakta a hukumar kula da lafiya a matakin farko na qasa, Dakta Faisal Shu’aib ya bayyana cewar gwamnatin tarayya da ma’aikatar lafiya ta qasa sun sha alwashin daqile barazanar cutar baqon-dauro da ciwon zazzabin… Continue reading
Daga Muhammad Awwal Umar
Shugaban qungiyar masu sana’ar niqa da surhe ta jihar Neja, Alhaji Muhammadu Jibo Kuta
An bayyana sana’ar niqa da surhe a matsayin sana’ar da ta samo asali a rayuwar dan- Adam. Shugaban qungiyar masu sana’ar niqa… Continue reading
Daga Muhammad Awwal Umar
Shugaban qungiyar masu surhe da niqa ta qasa reshen jihar Neja, Alhaji Muhammadu Jibo Kuta
An yi kira ga gwamnatin Jihar Neja da ta hada hannu da masu sana’ar surhe da niqa domin cike gurabun ayyuka… Continue reading
Daga Muhammad Awwal Umar
Kwamishina a ma’aikatar yada labaru da yawon bude ido, Mista Jonathan Tsado Vatsa
Gwamnatin Jihar Neja ta nuna rashin amincewarta kan yadda wasu dillalan abinci ke wawushe kayan abinci sun a boyewa, wanda a cewarta wannan… Continue reading
Daga Muhammad Awwal Umar
Babban darakta mai kula da Makarantar El-Amin Internation School, Dokta Muhammed Babangida
An bayyana cewar baiwa matasa ilimin zamani da na addini shi ne zai a za su a turba madaidaiciya ta rayuwa, wanda hakan bai… Continue reading
Daga Muhammad Awwal Umar
Sanata mai wakiltan Neja ta Tsakiya, Sanata David Umaru
An bayyana maganganun sanata mai wakiltan Neja ta Tsakiya, Sanata David Umaru a matsayin maganganu masu buqatar raba kawunan jama’a. A wata takarda da qungiyar dattijan… Continue reading